Magana Jari Ce 1 (Littafi Na Farko) Apk Download for Android
Assalamu alaikum wa rahmatullah,Karanta littafin magana jari wallafar Alhaji Dr. Abubakar Imam ga manhajja mun kawo muku. Wannan manhajja ta kunshi littafin Magana Jari Ce 1 (Littafi Na Farko).
Taken Magan Jari Shine: Magana Jari Ce Yaro Bada Kudi A Gaya Maka! Littafi na Daya.
Littafin magana Jarice littafine wanda Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C ya Rubuta: An haifi Alhaji Dr. Abubakar Imam a shekarar 1911 a cikin garin kagara sa’an nan tana cikin lardin Kwantagora, yanzu kuwa Jihar Neja. Ya Yi makaranta a Katsina Training College kuma ya kama aikin malanta a Makarantar a Katsina a shekarar 1932.
Wannan manhajja ta littafin Magana Jari kyauta ce. Idan kunji dadinta sai ku yadata zuwa ga sauran 'yanuwa Hausawa domin su karanta.
Wannan littafi, Magana Jari Ce, 1, yana cikin littattafai daga uku da Alhaji Abubakar Imam ya rubuta a cikin wata shida na zamansa a Zariya a shekarar 1936. Dalilin zabo shi kuwa ya rubuta wadannan littattafai shi ne ya shiga wata gasa ta rubutun littafi a shekarar 1933 ya kuma ci nasara da littafinsa na farko ‘Ruwan Bagaja’.
---------------------------------------------------------
Category : News and Magazines App
Last Updated : 22 July, 2019
Current Version : 1.0
Requirements : 4.0+
Developer : Abyadapps


0 Comments